Irmiya 22:7 - Littafi Mai Tsarki7 Zan shirya waɗanda za su hallaka ta. Kowannensu da makamansa, Za su sassare zaɓaɓɓun itatuwan al'ul ɗinta, a jefa su a wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Zan aika da mai hallakarwa a kanki, kowane mutum da makamansa, za su kuma yayyanka gumaguman al’ul na ki masu kyau su jefa su cikin wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |