Irmiya 22:22 - Littafi Mai Tsarki22 Iska za ta kwashe shugabanninku, Za a kai ƙaunatattunku cikin bauta, Sa'an nan za ku sha kunya ku ruɗe, Saboda dukan muguntarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Iska za tă koro dukan makiyayanka abokanka kuma za su tafi zaman bauta. Sa’an nan za ka sha kunya a kuma walaƙanta ka saboda dukan muguntarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |