Irmiya 22:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma ka sa idonka da zuciyarka ga ƙazamar riba, Da zubar da jinin marar laifi, Da yin zalunci da danniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Amma idanunka da zuciyarka sun kahu kawai a kan ƙazamar riba, da a kan zub da jinin marar laifi da kuma a kan danniya da zalunci.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |