Irmiya 22:15 - Littafi Mai Tsarki15 Kana tsammani kai sarki ne, Da yake ƙasarka ta itacen al'ul ce? Amma ubanka ya ci, ya sha, Ya yi gaskiya, ya aikata adalci, Ya kuwa zauna lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 “Wannan zai mai da kai sarki ne in kana da al’ul a kai a kai? Mahaifinka bai kasance da abinci da abin sha ba? Ya yi abin da yake gaskiya da kuma daidai saboda haka kome ya kasance da lafiya da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |