Irmiya 21:10 - Littafi Mai Tsarki10 Gama na ƙudura zan kawo wa wannan birni masifa, ba alheri ba. Zan bashe shi a hannun Sarkin Babila, shi kuwa zai ƙone shi da wuta.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Na ƙudura in yi wa wannan birni lahani ba alheri ba, in ji Ubangiji. Za a ba da shi a hannuwan sarki Babilon, zai kuwa hallaka shi da wuta.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |