Irmiya 20:8 - Littafi Mai Tsarki8 Duk lokacin da zan yi magana, Nakan ta da murya in yi magana da ƙarfi cewa, ‘Hargitsi da hallakarwa!’ Gama saboda maganar Ubangiji na zama abin zargi, Da abin ba'a dukan yini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Duk sa’ad da na yi magana, nakan tā da murya ina furta hargitsi da hallaka. Haka maganar Ubangiji ta kawo mini zagi da reni dukan yini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |