Irmiya 20:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ku raira waƙa ga Ubangiji! Ku yabi Ubangiji! Gama ya kuɓutar da ran mabukaci daga hannun mugaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ku rera ga Ubangiji! Ku yabi Ubangiji! Ya kuɓutar da ran mabukaci daga hannuwan mugaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |