Irmiya 20:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ya Ubangiji Mai Runduna, mai gwada adali, Mai ganin zuciya duk da tunani, Ka sa in ga sakayyar da za ka yi musu, Gama a gare ka nake kawo ƙarata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ya Ubangiji Maɗaukaki, kai da kake gwada adali kana bincika zuciya duk da tunani, bari in ga sakayyarka a kansu, gama a gare ka na miƙa damuwata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |