Irmiya 2:9 - Littafi Mai Tsarki9 “Domin haka, ni Ubangiji zan gabatar da ku gaban shari'a. Ku da 'ya'yanku, da 'ya'yan 'ya'yanku, wato jikokinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Saboda haka ina sāke tuhumarku,” in ji Ubangiji. “Zan kuma tuhumi ’ya’ya ’ya’yanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |