Irmiya 2:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji ya ce, “Wane laifi ne na yi wa kakanninku, Da suka bar bina? Suka bauta wa gumaka marasa amfani, Su kuma suka zama marasa amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Wane laifi ne kakanninku sun same ni da shi, da suka tsaya nesa da ni? Sun bi gumakan banza su kansu suka kuma zama banza da kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |