Irmiya 2:32 - Littafi Mai Tsarki32 Budurwa ta manta da kayan kwalliyarta? Ko kuwa amarya ta manta da kayan adonta? Amma mutanena sun manta da ni kwanaki ba iyaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Budurwa za tă manta da kayan adonta amarya ta manta da kayan adon aurenta? Duk da haka mutanena sun manta da ni, kwanaki ba iyaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |