Irmiya 2:28 - Littafi Mai Tsarki28 Ina gumakan da kuka yi wa kanku? Bari su tashi in sun iya cetonku lokacin wahalarku. Yahuza, yawan gumakanku sun kai Yawan garuruwanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 To ina allolin da kuka yi wa kanku? Bari su zo in suna iya cetonku sa’ad da kuke cikin wahala! Gama kuna da alloli masu yawa kamar yadda kuke da garuruwa, ya Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |