Irmiya 2:26 - Littafi Mai Tsarki26 “Kamar yadda ɓarawo yakan sha kunya sa'ad da aka kama shi, Haka nan mutanen Isra'ila za su sha kunya, Da su, da sarakunansu, da shugabanninsu, Da firistocinsu, da annabawansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Kamar yadda akan kunyatar da ɓarawo sa’ad da aka kama shi, haka gidan Isra’ila zai sha kunya, su, sarakunansu da shugabanninsu, firistocinsu da kuma annabawansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |