Irmiya 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ko da za ka yi wanka da sabulun salo, Ka yi amfani da sabulu mai yawa, Duk da haka zan ga tabban zunubanka. Ni Ubangiji Allah na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ko da yake ka wanke kanka da sabulu ka yi amfani da sabulu mai yawa, duk da haka har yanzu tabon laifinka yana nan a gabana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |