Irmiya 18:20 - Littafi Mai Tsarki20 Daidai ne a rama alheri da mugunta? Duk da haka sun kafa wa raina tarko. Ka tuna yadda na tsaya a gabanka, Na yi maganar alheri a kansu, Domin ka janye fushinka daga gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ya kamata a sāka wa alheri da mugunta? Duk da haka sun haƙa mini rami. Ka tuna cewa na tsaya a gabanka na kuma yi magana a madadinsu don ka janye fushinka daga gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |