Irmiya 18:17 - Littafi Mai Tsarki17 Haka zan warwatsa su Kamar yadda iskar gabas take yi, a gaban abokan gābansu, Zan juya musu baya, ba za su ga fuskata ba, A ranar masifarsu.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Kamar iska daga gabas zan warwatsa su a gaban abokan gābansu; zan juya musu bayana, ba zan nuna musu fuskata ba a ranar masifarsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |