Irmiya 17:4 - Littafi Mai Tsarki4 Za ku rasa abin da yake hannunku daga cikin gādon da na ba ku. Zan sa ku bauta wa abokan gābanku a ƙasar da ba ku sani ba, gama da fushina wuta ta kama wadda za ta yi ta ci har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda laifinku za ku rasa gādon da na ba ku. Zan bautar da ku ga abokan gābanku a ƙasar da ba ku sani ba, domin kun husata ni, zai kuwa ci har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |