Irmiya 17:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ka ce, ‘Ku ji maganar Ubangiji, ku sarakunan Yahuza, da dukan Yahuza, da dukan mazaunan Urushalima, waɗanda suke shiga ta waɗannan ƙofofi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ka ce musu, ‘Ku ji maganar Ubangiji, ku sarakunan Yahuda, da dukan mutanen Yahuda da dukan mazaunan Urushalima waɗanda suke bi ta waɗannan ƙofofi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |