Irmiya 16:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gama ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, zan sa muryar murna, da ta farin ciki, da ta ango, da ta amarya, su ƙare a wurin nan a idonka da zamaninka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Gama ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa a idanunka da kuma a kwanakinka zan kawo ƙarshen muryar farin ciki da murna da kuma muryoyin amarya da ango a wannan wuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |