Irmiya 15:18 - Littafi Mai Tsarki18 Me ya sa azabata ta ƙi ƙarewa, Raunukana kuma ba su warkuwa, Sun kuwa ƙi warkewa? Za ka yaudare ni kamar rafi, Ko kamar ruwa mai ƙafewa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Me ya sa wahalata ba ta ƙarewa mikina kuma ba ya warkuwa? Za ka zama mini kamar rafi mai yaudara ne, kamar maɓulɓulan da ta kafe ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |