Irmiya 15:16 - Littafi Mai Tsarki16 Maganarka da na samu na ci. Maganarka kuwa ta zama abar murna a gare ni, Ta faranta mini zuciya. Gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Mai Runduna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’ad da maganganunka suka zo, na cinye su; suka zama abin farin ciki zuciyata kuma ta yi murna, gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |