Irmiya 15:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sa'an nan Irmiya ya ce, “Ya Ubangiji, ka sani. Kai ne, ka ziyarce ni, Ka kuma sāka wa waɗanda suke tsananta mini. Ka sani saboda kai nake shan zargi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ka gane, ya Ubangiji; ka tuna da ni ka kuma lura da ni. Ka yi mini ramuwa a kan masu tsananta mini. Cikin jimirinka, kada ka ɗauke ni; ka tuna yadda na sha zagi saboda kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |