Irmiya 15:14 - Littafi Mai Tsarki14 Zan sa ku bauta wa abokan gābanku a ƙasar da ba ku sani ba, gama fushina ya kama kamar wuta, zai yi ta ci har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Zan bautar da ku ga abokan gābanku a ƙasar da ba ku sani ba, gama fushina zai yi ƙuna kamar wuta da za tă yi ƙuna a kanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |