Irmiya 15:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sai Ubangiji ya ce mini, “Ko da a ce Musa da Sama'ila za su tsaya a gabana, duk da haka zuciyata ba za ta komo wurin mutanen nan ba. Ka kore su daga gabana su yi tafiyarsu! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai Ubangiji ya ce mini, “Ko da Musa da Sama’ila za su tsaya a gabana, zuciyata ba za tă komo ga mutanen nan ba. Ka kore su daga gabana! Su tafi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |