Irmiya 14:4 - Littafi Mai Tsarki4 Saboda ƙasar ta bushe, Tun da ba a yi ruwa a kanta ba, Manoma sun sha kunya, Suka lulluɓe kansu don kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ƙasa ta tsattsage saboda babu ruwan sama a ƙasar; manoma sun sha kunya suka kuma rufe kawunansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |