8 Ubangiji kuma ya yi magana da ni, ya ce,
8 Sai maganar Ubangiji ta zo mini cewa,
Sai na tafi Yufiretis, na haƙa na ɗauko abin ɗamara daga wurin da na ɓoye shi. Amma abin ɗamara ya lalace, ba shi da sauran amfani.
“Haka zan lalatar da alfarmar Yahuza da yawan alfarmar Urushalima.
Ubangiji kuma ya sāke yin magana da ni sau na biyu,
Da na duba sararin sama da yake bisa kawunan kerubobi, sai na ga wani abu ya bayyana kamar yakutu. Fasalinsa kamar na kursiyi.