3 Ubangiji kuma ya sāke yin magana da ni sau na biyu,
3 Sai maganar Ubangiji ta zo mini sau na biyu cewa,
Ubangiji kuma ya yi magana da ni, ya ce,
Sai na sayo abin ɗamara kamar yadda Ubangiji ya ce, na sha ɗamara da shi.
ya ce, “Ka ɗauki abin ɗamara da ka sayo, wanda ka ɗaura, ka tafi Kogin Yufiretis, ka ɓoye shi a cikin kogon dutse.”
Urushalima, da biranen Yahuza, da sarakunanta, da shugabanninta, za su zama kango da abin ƙyama da abin raini, da abin la'ana. Haka yake a yau.