Irmiya 13:23 - Littafi Mai Tsarki23 Mutumin Habasha zai iya sāke launin fatar jikinsa? Ko kuwa damisa za ta iya sāke dabbare-dabbarenta? Idan haka ne, ku kuma za ku iya yin nagarta, Ku da kuka saba da yin mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Mutumin Habasha zai iya canja launin fatar jikinsa ko damisa ta canja dabbare dabbarenta? Ba za ku iya yin alheri ku da kuka saba da yin mugunta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |