Irmiya 13:22 - Littafi Mai Tsarki22 Idan kun ce a zuciyarku, ‘Me ya sa waɗannan abubuwa suka same mu?’ Saboda yawan zunubanku ne, Shi ya sa an tone tsiraicinku, Aka wahalshe ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 In kuma kuka tambaye kanku “Me ya sa wannan ya faru da mu?” Wannan kuwa saboda yawan zunubanku ne ya sa fatarinku ya yage aka kuma wahalshe jikinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |