Irmiya 13:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ubangiji ya ce wa Irmiya, “Ka faɗa wa sarki da sarauniya, uwarsa, su sauka daga gadon sarautarsu, Domin an tuɓe kyakkyawan rawanin sarautarsu daga kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ka faɗa wa sarki da kuma mahaifiyar sarauniya cewa, “Ku sauko daga kursiyinku, gama rawaninku na ɗaukaka za su fāɗi daga kawunanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |