Irmiya 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Gama har da 'yan'uwanka da gidan mahaifinka, Sun ci amanarka, Suna binka da kuka, Kada ka gaskata su, Ko da yake suna faɗa maka maganganu masu daɗi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 ’Yan’uwanka, iyalinka har su ma sun bashe ka; sun tā da kuka mai ƙarfi a kanka. Kada ka amince da su, ko da yake suna faɗa maganganu masu kyau game da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |