Irmiya 12:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma idan wata al'umma za ta ƙi kasa kunne, to, sai in tumɓuke ta ɗungum, in hallaka ta, in ji Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma duk al’ummar da ba tă saurara ba, zan tumɓuke ta ɗungum in kuma hallaka ta,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |