Irmiya 12:15 - Littafi Mai Tsarki15 Bayan na tumɓuke su kuma, zan sāke yi musu jinƙai, in komar da su, kowanne zuwa gādonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma bayan na tumɓuke su, zan sāke jin tausayi in komo da kowannensu zuwa gādonsa da kuma ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |