Irmiya 12:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sun shuka alkama, sun girbe ƙayayuwa, Sun gajiyar da kansu, amma ba su amfana da kome ba. Za su sha kunya saboda abin da suke girbe, Saboda zafin fushin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Za su shuka alkama, su girbe ƙayayyuwa; za su gajiyar da kansu, ba za su kuwa sami kome ba. Saboda haka ku sha kunyar abin da kuka girbe saboda zafin fushin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |