Irmiya 12:12 - Littafi Mai Tsarki12 A kan dukan tsaunukan nan na hamada Masu hallakarwa sun zo, Gama takobin Ubangiji yana ta kisa Daga wannan iyakar ƙasa zuwa waccan, Ba mahalukin da yake da salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 A kan dukan tsaunukan nan na hamada masu hallakarwa za su zo, gama takobin Ubangiji zai ci daga wannan iyaka ƙasa zuwa wancan; ba wanda zai zauna lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |