Irmiya 11:20 - Littafi Mai Tsarki20 Amma ya Ubangiji Mai Runduna, mai shari'ar adalci, Kakan gwada zuciya da tunani, Ka yarda mini in ga sakayyar da za ka yi mini a kansu, Gama a gare ka na danƙa maganata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma, ya Ubangiji Maɗaukaki, kai da kake yin shari’a da adalci kake gwada zuciya da kuma tunani, ka sa in ga sakayyar da za ka yi musu, gama a gare ka na danƙa maganata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |