Irmiya 11:16 - Littafi Mai Tsarki16 Dā na kira ki itacen zaitun mai duhuwa, kyakkyawa, mai kyawawan 'ya'ya, amma da ƙugin babbar iska za a cinna miki wuta, za ta kuwa cinye rassanki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ubangiji ya kira ki itacen zaitun mai inuwa kyakkyawa mai ’ya’ya masu kyau. Amma da ƙugin babbar hadari zai cinna masa wuta, rassansa za su kakkarye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |