Irmiya 11:14 - Littafi Mai Tsarki14 Don haka kada ka yi wa waɗannan mutane addu'a. Kada ka yi kuka ko addu'a dominsu, gama ba zan kasa kunne gare su ba, ko da sun yi kirana a lokacin wahalarsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “Kada ka yi addu’a domin wannan mutane ko ka miƙa wani roƙo ko kuka dominsu, domin ba zan saurara ba sa’ad da suka kira gare ni a lokacin ƙuncinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |