Irmiya 11:11 - Littafi Mai Tsarki11 Saboda haka ni Ubangiji na ce, ‘Ga shi, ina kawo musu masifa wadda ba za su iya tsere mata ba, ko da za su yi kuka gare ni ba zan ji su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa, ‘Zan kawo masifa a kansu wadda ba za su iya tsere mata ba. Ko da yake suna kuka gare ni, ba zan saurare su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |