1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya cewa,
1 Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga wurin Ubangiji.
Ka kwarara hasalarka a kan sauran al'umma da ba su san ka ba, Da a kan jama'ar da ba su kiran sunanka, Gama sun cinye Yakubu, Sun cinye shi, sun haɗiye shi, Sun kuma mai da wurin zamansa kufai.”
“Ka ji maganar wannan alkawari, sa'an nan ka faɗa wa mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima.
Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Iliya,