Irmiya 10:3 - Littafi Mai Tsarki3 Gama al'adun mutane na ƙarya ne, Daga cikin jeji aka sare wani itace, Gwanin sassaƙa ya sassaƙa shi da gizago. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Gama al’adun mutane banza ne; sukan yanke itace daga kurmi, sai mai sassaƙa yă sassaƙa shi da gizago. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |