Irmiya 10:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ku ji fa, an ji ƙishin-ƙishin! Ga shi kuma, yana tafe. Akwai babban hargitsin da ya fito daga arewa, Don a mai da biranen Yahuza kufai, wurin zaman diloli. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ku saurara! Rahoto yana zuwa babban hargitsi daga ƙasar arewa! Zai mai da garuruwan Yahuda kufai, mazaunin diloli. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |