Irmiya 1:2 - Littafi Mai Tsarki2 wanda Ubangiji ya yi masa magana a zamanin Yosiya ɗan Amon, Sarkin Yahuza, a shekara ta goma sha uku ta mulkinsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Maganar Ubangiji ta zo gare shi a shekara ta goma sha uku ta sarautar Yosiya ɗan Amon sarkin Yahuda, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |