Irmiya 1:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma kai, ka tashi ka sha ɗamara, ka faɗa musu dukan abin da na umarce ka. Kada ka ji tsoronsu domin kada in tsoratar da kai a gabansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Ka kintsa kanka! Ka tashi tsaye ka faɗa musu abin da na umarce ka. Kada su firgita ka, in ba haka ba zan firgita ka a gabansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |