Irmiya 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Zan hurta hukuncin da zan yi musu saboda dukan muguntarsu, da suka bar bina, suka ƙona turare ga gumaka, suka kuma bauta wa gumakan da suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Zan furta hukunci a kan mutanena saboda muguntarsu na yashe ni, suna ƙona turare ga waɗansu alloli suna kuma bauta wa abin da hannuwansu suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |