Irmiya 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ubangiji ya sāke yi mini magana ya ce, “Me kuma ka gani?” Na ce, “Na ga tukunya tana tafasa, daga wajen arewa kamar za ta jirkice wajen kudu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Maganar Ubangiji ta sāke zo mini cewa, “Me ka gani?” Na amsa na ce, “Na ga tukunya tana tafasa, tana juyewa daga arewa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |