Ibraniyawa 9:5 - Littafi Mai Tsarki5 A bisa akwatin alkawari kuma akwai kerubobin nan na ɗaukakar Allah, waɗanda suka yi wa murfin akwatin nan laima. Ba za mu iya yin maganar waɗannan abubuwa filla filla ba a yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 A bisa akwatin alkawarin kuwa akwai kerubobi na Ɗaukaka, waɗanda suka inuwantar da murfin kafara da fikafikansu. Sai dai ba za mu tattauna waɗannan abubuwa dalla-dalla a yanzu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |