Ibraniyawa 9:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ba kuwa domin ya riƙa miƙa kansa hadaya a kai a kai ba ne, kamar yadda babban firist yake shiga Wuri Mafi Tsarki a kowace shekara da jinin da ba nasa ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Bai kuwa shiga sama domin yă yi ta miƙa kansa a kai a kai, yadda babban firist yake shiga Wuri Mafi Tsarki kowace shekara da jinin da ba nasa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |