Ibraniyawa 7:6 - Littafi Mai Tsarki6 Amma wannan, wanda ma ba a asalin Lawi yake ba, ya karɓi ushiri a gun Ibrahim, har ya sa masa albarka, shi ma da aka yi wa alkawarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ko da yake Melkizedek ba daga zuriyar Lawi ba ne, duk da haka Ibrahim ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na abin da yake da shi, Melkizedek kuwa ya sa masa albarka, shi da aka yi wa alkawura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |