Ibraniyawa 7:26 - Littafi Mai Tsarki26 Irin babban firist wanda muke bukata ke nan, mai tsarki, marar aibu, marar cikas, keɓaɓɓe daga masu zunubi, ɗaukakke kuma birbishin sammai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Irin wannan babban firist ne muke bukata, shi mai tsarki ne, marar aibi, mai tsabta, ba kamar mu masu zunubi ba sam. An ɗaukaka shi fiye da kome a sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |